Skip to playerSkip to main content
  • 8 years ago
Wani yunkuri da sojojin Najeriya suka yi na kama shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, ya gamu da cikas.
Asusun kula da kananan yara na UNICEF ya ce, a kowace shekara, sama da jarirai miliyan biyu da rabi na mutuwa kafin su cika wata guda.
Comments

Recommended