Skip to playerSkip to main contentSkip to footer
  • 4/29/2018
Kowa ya tuna bara bai ji dadin bana ba, Malam Kabiru ya tuno tare da yabawa Marigayiyar matarsa; wato Ladingo. Hali ya fara fitowa a zaman Kyauta Dillaliya da kawarta Hafsatu tsohuwar matar tsohon soja. Hafsatu ta jiyo Labarin da ya saka ta taje wajen tsohon sojan yin gaisuwa a rokon iri. Harisu ya zama gogagge na wajen Goga!

Category

😹
Fun

Recommended