Voulez-vous effacer les recherches récentes ?

Toutes les recherches récentes seront supprimées

LIVE STREAMING - MUSULUNTAR KIRISTA MASANIN ALKUR’ANI DA KALUBALEN DA KE KAN MUSULMIA karatun jiya Juma'a inda Malam ya ke tafsiri Allah Ya azurta Musulunci d

il y a 3 jours1 views

LIVE STREAMING - MUSULUNTAR KIRISTA MASANIN ALKUR’ANI DA KALUBALEN DA KE KAN MUSULMI

A karatun jiya Juma'a inda Malam ya ke tafsiri Allah Ya azurta Musulunci da musuluntar wani Kirista wanda aka ajiye su na musamman domin koya musu karatun Addinin musulunci domin su rika shiga cikin musulmai suna kawo shubuha.

A cikin labarin wannan bawan Allah akwai abin lura da kiyayewa.

Sannan malam ya janyo hankalin musulmai game da kalubalen dake gabanmu baki daya.

Salisu Hassan Webmaster
11.08.2018

Signaler cette vidéo

Quel est le problème ?

Intégrer la vidéo

LIVE STREAMING - MUSULUNTAR KIRISTA MASANIN ALKUR’ANI DA KALUBALEN DA KE KAN MUSULMIA karatun jiya Juma'a inda Malam ya ke tafsiri Allah Ya azurta Musulunci d
Lecture auto
<iframe frameborder="0" width="480" height="270" src="//www.dailymotion.com/embed/video/x6rviy6" allowfullscreen allow="autoplay"></iframe>
Intégrer la vidéo à votre site avec le code d'intégration ci-dessus